Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

MANUNIYA: Matsayin Gwamnatocin Arewacin Najeriya Kan Tsaro Da Matsalar Wutar Lantarki, Mayu 03, 2024


Isah Lawal Ikara
Isah Lawal Ikara

KADUNA, NIGERIA - A shirin Manuniya na wannan makon mun maida hankali ne akan matsayin gwamnonin Arewacin Najeriya kan matsalar tsaro da kuma maganar matsalar wutar lantarki a kasar.

Saurari cikakken shirin da Isah Lawal Ikara ya gabatar:

MANUNIYA: Matsalar Tsaro Da Wutar Lantarki A Arewacin Najeriya, Mayu 03, 2024.mp3
please wait

No media source currently available

0:00 0:09:54 0:00

Dandalin Mu Tattauna

XS
SM
MD
LG