Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

MANUNIYA: Batun Canjin Kudi Da Hukuncin Kotun Kolin Najeriya Kan Shari’ar Machina Da Lawan - Fabrairu 10, 2023


Isah Lawal Ikara
Isah Lawal Ikara

Shirin Manuniya na wannan makon, ya maida hankali ne a kan maganar canjin kudi da kuma kalubalen da ke fuskantar zaben 2023, sai kuma maganar hukuncin kotun koli kan kujerar shugaban majalissar Dattijai, Sanata Ahmed Lawal.

Saurari shirin cikin sauti:

MANUNIYA: Batun Canjin Kudi Da Hukuncin Kotun Kolin Najeriya Kan Shari’ar Machina Da Lawan.mp3
please wait

No media source currently available

0:00 0:10:08 0:00

XS
SM
MD
LG