Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

MANUNIYA: Badakalar Cin Hanci Da Rashawa A Ma’aikatar Agajin Gaggawa, Janairu 12, 2024


Isah Lawal Ikara
Isah Lawal Ikara

KADUNA, NIGERIA - Shirin Manuniya na wannan makon ya maida hankali ne akan badakalar zargin cin hanci da rashawa a ma'aikatar agajin gaggawa da rage radadin talauci a Najeriya.

Saurari cikakken shirin da Isah Lawal Ikara ya gabatar:

MANUNIYA: Badakalar Cin hanci Da Rashawa A Ma’aikatar Agajin Gaggawa, Janairu 12, 2024.mp3
please wait

No media source currently available

0:00 0:09:55 0:00

Dandalin Mu Tattauna

XS
SM
MD
LG