Hukumomin kula da lafiya na kasar Nigeria, na yiwa Mahajatta gwaji a babban filin jirgin sama na Murtala Muhammad a birnin Ikko, kafin su tashi zuwa kasar Saudi Arebiya, a wani kokarin neman shawo kan yaduwar kwayar cutar Ebola.
Maniyyatan Aikin Hajjin Bana da Aka Yiwa Gwajin Cutar Ebola, filin jirgin sama na Murtala Muhammad a Birnin Ikko, 22 ga Satumba, 2014
![Mahajjata na tsaye a wani sansanin alhazai su na jira a yi mu su gwajin cutar Ebola kafin su shiga jirgin saman zuwa Saudiyya, a ranar goma sha takwas ga watan satumba shekarar dubu biyu da goma sha hudu.](https://gdb.voanews.com/358319ac-2383-4bec-8cb0-9334326433f3_w1024_q10_s.jpg)
1
Mahajjata na tsaye a wani sansanin alhazai su na jira a yi mu su gwajin cutar Ebola kafin su shiga jirgin saman zuwa Saudiyya, a ranar goma sha takwas ga watan satumba shekarar dubu biyu da goma sha hudu.
![Wani jami’in kula da lafiyar matafiya na amfani da ma’aunin zafin jiki ya na yiwa Maniyyata gwajin cutar Ebola a ranar goma sha takwas ga watan satumba shekarar dubu biyu da goma sha hudu, 18 ga Satumba, 2014.](https://gdb.voanews.com/292fa612-31a0-4117-8053-183aca68f5f7_cx0_cy10_cw0_w1024_q10_r1_s.jpg)
2
Wani jami’in kula da lafiyar matafiya na amfani da ma’aunin zafin jiki ya na yiwa Maniyyata gwajin cutar Ebola a ranar goma sha takwas ga watan satumba shekarar dubu biyu da goma sha hudu, 18 ga Satumba, 2014.
![Wani jami’in kula da lafiyar matafiya na amfani da ma’aunin zafin jiki ya na yiwa Maniyyata gwajin cutar Ebola a ranar goma sha takwas ga watan satumba shekarar dubu biyu da goma sha hudu.](https://gdb.voanews.com/a16b9b4a-666d-4366-b931-06473aa6c419_cx0_cy5_cw0_w1024_q10_r1_s.jpg)
3
Wani jami’in kula da lafiyar matafiya na amfani da ma’aunin zafin jiki ya na yiwa Maniyyata gwajin cutar Ebola a ranar goma sha takwas ga watan satumba shekarar dubu biyu da goma sha hudu.
![Jami’an kula da lafiyar matafiya na duba fasfo kafin su yi amfani da ma’aunin zafin jiki su yiwa Mahajjata gwajin cutar Ebola, 18 ga Satumba, 2014.](https://gdb.voanews.com/d64f4e03-291b-4774-8882-98a039009b36_cx0_cy4_cw0_w1024_q10_r1_s.jpg)
4
Jami’an kula da lafiyar matafiya na duba fasfo kafin su yi amfani da ma’aunin zafin jiki su yiwa Mahajjata gwajin cutar Ebola, 18 ga Satumba, 2014.