Hukumomin kula da lafiya na kasar Nigeria, na yiwa Mahajatta gwaji a babban filin jirgin sama na Murtala Muhammad a birnin Ikko, kafin su tashi zuwa kasar Saudi Arebiya, a wani kokarin neman shawo kan yaduwar kwayar cutar Ebola.
Maniyyatan Aikin Hajjin Bana da Aka Yiwa Gwajin Cutar Ebola, filin jirgin sama na Murtala Muhammad a Birnin Ikko, 22 ga Satumba, 2014
![Wani jami’in kula da lafiyar matafiya na amfani da ma’aunin zafin jiki ya na yiwa Maniyyata gwajin cutar Ebola a ranar goma sha takwas ga watan satumba shekarar dubu biyu da goma sha hudu, 18 ga Satumba, 2014.](https://gdb.voanews.com/39658540-5f8a-4f43-9cac-b7151669f5ec_cx0_cy2_cw0_w1024_q10_r1_s.jpg)
5
Wani jami’in kula da lafiyar matafiya na amfani da ma’aunin zafin jiki ya na yiwa Maniyyata gwajin cutar Ebola a ranar goma sha takwas ga watan satumba shekarar dubu biyu da goma sha hudu, 18 ga Satumba, 2014.
![Mahajjata na tsaye a wani sansanin alhazai su na jira a yi mu su gwajin cutar Ebola kafin su shiga jirgin saman zuwa Saudiyya, a ranar goma sha takwas ga watan satumba shekarar dubu biyu da goma sha hudu.](https://gdb.voanews.com/8c4c2a83-9529-4182-a67d-025bade5f504_w1024_q10_s.jpg)
6
Mahajjata na tsaye a wani sansanin alhazai su na jira a yi mu su gwajin cutar Ebola kafin su shiga jirgin saman zuwa Saudiyya, a ranar goma sha takwas ga watan satumba shekarar dubu biyu da goma sha hudu.
![Mahajjata na tsaye a wani sansanin alhazai su na jira a yi mu su gwajin cutar Ebola kafin su shiga jirgin saman zuwa Saudiyya, a ranar goma sha takwas ga watan satumba shekarar dubu biyu da goma sha hudu, 18 ga Satumba, 2014.](https://gdb.voanews.com/f9163966-172a-4b34-a937-f66798cb588a_cx0_cy5_cw0_w1024_q10_r1_s.jpg)
7
Mahajjata na tsaye a wani sansanin alhazai su na jira a yi mu su gwajin cutar Ebola kafin su shiga jirgin saman zuwa Saudiyya, a ranar goma sha takwas ga watan satumba shekarar dubu biyu da goma sha hudu, 18 ga Satumba, 2014.
![Wani jami’in kula da lafiyar matafiya na amfani da ma’aunin zafin jiki ya na yiwa Maniyyata gwajin cutar Ebola a ranar goma sha takwas ga watan satumba shekarar dubu biyu da goma sha hudu, 18 ga Satumba, 2014..](https://gdb.voanews.com/23ce0d93-8353-4e0e-8857-d34f1d4b9bdd_cx0_cy4_cw0_w1024_q10_r1_s.jpg)
8
Wani jami’in kula da lafiyar matafiya na amfani da ma’aunin zafin jiki ya na yiwa Maniyyata gwajin cutar Ebola a ranar goma sha takwas ga watan satumba shekarar dubu biyu da goma sha hudu, 18 ga Satumba, 2014..