Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Mahaukaciyar iska mai tafe da ruwa ta kashe mutane fiye da 400 a kasar Filifinu


Mahaukacin ruwa mai tafe da iska ya haddasa ambaliya a Filifinu
Mahaukacin ruwa mai tafe da iska ya haddasa ambaliya a Filifinu

Ana nan ana shirin kai dauki a kuduncin Kasar Filifinu, wanda

Ana nan ana shirin kai dauki a kuduncin Kasar Filifinu, wanda wata mummunar isaka mai ruwa ta addaba, wadda ake jinma ta share daukacin kauyuka zuwa cikin teku.

Mahaukaciyar iska mai ruwa da ake kira Washi, ta farma yankin Mindanao, ta game yankin da ruwa kamar da bakin kwarya da kuma iska mai yawa. Ruwa mai iskan ya kuma hadda munanan ambaliya da gocewar laka.

Jiya Asabar kungiyar Red Cross da ke Filifinu ta yi kiyasin cewa mutane 436 ne su ka mutu, bisa ga yawan gawarwakin da aka kidaya a wuraren shirya gawarwaki. Sakatare Janar na kungiyar Gwen Pang ya gaya ma Associated Press cewa an yi kusa sa’o’i 24 ba tare da wani ya zo daukar wasu daga cikin gawarwakin ba, wanda hakan ke nuna mai yiwuwa daukacin iyalan sun halaka.

Hukumomin Filifino sun ce har yanzu ba a san inda daruruwan mutane su ke ba, a daidai lokacin da masu ayyukan ceto ke zakulo karin gawarwaki daga cikin laka.

Aika Sharhinka

TASKAR VOA: Yadda Trump Da Magoya Bayanshi Suka Yi Murnar Lashe Zabe
please wait

No media source currently available

0:00 0:02:27 0:00
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA
TASKAR VOA: Yadda Kamala Harris Ta Amince Da Shan Kaye A Zaben Amurka
please wait

No media source currently available

0:00 0:03:03 0:00
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA
TASKAR VOA: Sakamakon Zaben 2024 A Amurka
please wait

No media source currently available

0:00 0:01:44 0:00
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA
Masana akan manufofin 'yan takarar biyu na shugaban kasar Amurka a takaice
please wait

No media source currently available

0:00 0:03:56 0:00
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA
XS
SM
MD
LG