Ministan yada labarai na Najeriya, Lai Mohammed, ya ziyarci garin Bama a Jihar Borno domin ganewa idanunsa halin da ake ciki bayan da aka kwato garin daga hannun 'yan ta'addar Boko Haram
Lai Mohammed Ya Ziyarci Sojoji A Bakin Daga A Garin Bama
!['Yan gudun hijirar da suka hallara domin ganawa da manyan baki a garin Bama, Jihar Borno](https://gdb.voanews.com/6cacaf9e-f932-44f5-9b40-b3f9fc67579d_w1024_q10_s.jpg)
5
'Yan gudun hijirar da suka hallara domin ganawa da manyan baki a garin Bama, Jihar Borno
!['Yan kato-da-gora, wadanda aka fi sani da sunan Civilian JTF, a garin Bama Jihar Borno](https://gdb.voanews.com/44b8f9ec-d517-46ff-bab6-28b45266336c_w1024_q10_s.jpg)
6
'Yan kato-da-gora, wadanda aka fi sani da sunan Civilian JTF, a garin Bama Jihar Borno
![Bosniya](https://gdb.voanews.com/9e1c4dca-ae61-49d2-b22e-19986ad972a0_w1024_q10_s.jpg)
7
Bosniya
![Wani gidan da 'yan Boko Haram suka manna tambarinsu jikin kofarsa a garin Bama](https://gdb.voanews.com/c2c9df19-1d0e-4cde-8eb7-6dbad97df34d_w1024_q10_s.jpg)
9
Wani gidan da 'yan Boko Haram suka manna tambarinsu jikin kofarsa a garin Bama