A kasar Guinea, majinyata da dama suna rungumar hanyar kiwon lafiya na gargajiya domin kula da lafiyar su, kazalika, akwai masu irin wannan sana’ar da dama a babban birnin kasar na Conakry.
LAFIYARMU: Yadda Maganin Gargajiya Ke Ci Gaba Da Taka Mahimiyar Rawa A Fannin Kula Da Lafiyar Al’umma A Fadin Duniya