A al’ummar kasashen Afirka, tsofaffi suna da daraja da mahimmanci wajen raya al’adun gargajiya kana suna kasancewa tamkar madubin duba ga matasa. Ko da yake, tsufa na zuwa da irin nasa kalubaloli daban-daban da suka hada da matsalolin lafiya da kuma wadatattacen kulawar lafiya.
LAFIYARMU: WHO Sun Yi Hasashen Yawan Mutanen Da Suka Dara Shekaru 60 Zai Ninka Zuwa Sama Da Biliyan 2 Zuwa Shekara 2050