LAFIYARMU: Nazari Akan Cuttutukan Zuciya Da Kirkirarriyar Basirar AI
Wannan makon shirin Lafiyar Mu zai yi nazari ne akan cuttutukan zuciya. Kwararu a kasar Mali su na duba yiwuwar amfani da kikirariyar fasahar AI wajen yin maganin cututtukan zuciya a kasar. Bugu da kari kuma, kasar Brazil ta kaddamar da gangamin allurar rigakafin zazzabin sauro na dengue.
Zangon shirye-shirye
-
Disamba 17, 2024
🩺 LAFIYARMU: Abubuwan da Ka Iya Janyo Matsalar Rashin Karfin Gaba