Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

LAFIYARMU: Matsalar Hawan Jini Da Yadda Za A Kare Kai Daga Kamuwa Da Ita


LAFIYARMU: Matsalar Hawan Jini Da Yadda Za A Kare Kai Daga Kamuwa Da Ita
please wait

No media source currently available

0:00 0:15:00 0:00

A cewar hukumar lafiya ta duniya, jinin da ya ke lafiya ba tare da ya hau ba, shi ne wanda yake mizanin milimita 120 da 80 ko kasa da haka na ma’aunin mercury. Mutun ya na samun hawan jini ne idan mizanin milimita na jinin ya tsaya a 140 da 90 ko ma fiye da haka na ma’aunin mercury.

XS
SM
MD
LG