Kwararru sun ce a sa’ilin da shekarun mutane su ke ja, ya yiwu su fuskanci matsalolin lafiyar da suka zama ruwan dare tsakanin dattawa kamar yanar ido, rashin ji, cutar sukari, ciwon baya da na wuya.
LAFIYARMU: Lafiyar Tsofafi Da Yadda Za A Bunkasa Kula Da Lafiyar Su