Mireille Kamariza, kwarariya ce a fannin kimiyyar kwayoyin hallitar dan Adam a Jami’ar California na birnin Los Angeles, ta bullo da wani tsarin gwaji da zai iya gano kwayar bakteriya cikin sauri, ba tare da kuskure ba kuma mai rahusa.
LAFIYARMU: Kwararriya Ta Bullo Da Sabon Tsarin Gwajin Cutar TArin Fuka Ba Tare Da Kuskure Ba