No media source currently available
Kasashen Afirka na ci gaba da fama da cutar Kuturta, amma kwararru sun ce ana iya warkewa daga cutar kafin ta nakasa jijiyoyin mutum.