No media source currently available
A cewar hukumar lafiya ta duniya, a cikin shekarar 2016, an sami fiye da masu fama da murar mashako dubu 7 a fadin duniya. A cikin yanayi mai zafi, mai fama da cutar zai iya samun ciwon fata wanda ke da wuyar warkewa.