Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

LAFIYARMU: Dalilin Da Ya Sa Shugaba Buhari Ya Nemi A Rika Raba Allurar COVID-19 Daidai A Tsakanin Kasashe - Garba Shehu


LAFIYARMU: Dalilin Da Ya Sa Shugaba Buhari Ya Nemi A Rika Raba Allurar COVID-19 Daidai A Tsakanin Kasashe - Garba Shehu
please wait

No media source currently available

0:00 0:15:00 0:00

Kasashe masu tasowa sun yi korafin cewa ba sa samun wadatattun allurar riga-kafin cutar Coronavirus kamar sauran kasashe masu arziki, abin da suka ce zai iya mayar da hannun agogo baya idan ba a dauki mataki na bai-daya ba wajen yaki da annobar.

Yayin jawabin da ya yi a gaban Majalisar Dinkin Duniya, Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya yi kira ga kasashe masu arziki da su tabbatar ana raba allurar riga-kafin COVID-19 daidai wadaida a tsakanin kasashen duniya.
XS
SM
MD
LG