Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

LAFIYARMU: Bukatun Kula Da Lafiya Da Ke Tasowa Bayan Aukuwar Wani Bala’i Ko Mummuman Lamari

LAFIYARMU: Bukatun Kula Da Lafiya Da Ke Tasowa Bayan Aukuwar Wani Bala’i Ko Mummuman Lamari
please wait

No media source currently available

0:00 0:15:00 0:00

Bala’o’I na iya faruwa kwatsam, a ko yaushe ba tare da wani shiri ba. Mummunar guguwa, ambaliyar ruwa da girgizar kasa na daga cikin bala’o’in da suke aukuwa da suke jefa al’umma cikin tashin hankali.

​
XS
SM
MD
LG