Majalisar dokokin Ghana ta kada kuri’ar da za ta bada dama a hukunta duk wanda ya zargi tsofaffi da maita. Idan a ka yi nasarar tabbatar da sabuwar dokar, za ta bada dama a rufe sansanonin sama da mutane 500 da ake zargi da maita.
LAFIYARMU: Ana Zargin Tsofafi A Wasu Al’ummomi A Kasashen Afirka Da Maita