Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

LAFIYARMU: Amfani, Aminci Da Tasirin Magugunan Gargajiya, Wajen Kula Da Lafiya


LAFIYARMU: Amfani, Aminci Da Tasirin Magugunan Gargajiya, Wajen Kula Da Lafiya
please wait

No media source currently available

0:00 0:02:10 0:00

Maganin gargajiya ya kunshi abubuwa da dama na gargajiya da na zamani wanda ya samo tushe daga al’adun gargajiya da ake amfani da su tun iyaye da kakanni wajen kariya, ganowa da kuma magance jerin cututtuka na bayyane da kuma cututtukan tabin hankali, a cewar kungiyar hukumar ta Duniya WHO.

XS
SM
MD
LG