Kwamitin da ke kula da harkokin kasashen waje a Majalisar Dokokin Amurka, ya yi wani zaman jin bahasi da jami’an ma’aikatar harkokin wajen Amurka da kuma na hukumar Amurka da ke ayyukan raya kasashen waje ta USAID Akan zaben Najeriya na 2019 da ke tafe.
Kwamitin Da Ke Kula Da Harkokin Kasashen Waje A Majalisar Dokokin Amurka Ya Yi Zaman Jin Bahasi Kan Zaben Najeriya Na 2019 Da Ke Tafe

5
Jakada Tibor P. Nagy Tare da Ramsey Day da Kwamitin da ke kula da harkokin kasashen waje a Majalisar Dokokin Amurka, Disemba 13, 2018

6
Jakada Tibor P. Nagy Tare da Ramsey Day da Kwamitin da ke kula da harkokin kasashen waje a Majalisar Dokokin Amurka, Disemba 13, 2018

7
Jakadan Tibor P. Nagy Tare da Ramsey Day da Kwamitin da ke kula da harkokin kasashen waje a Majalisar Dokokin Amurka, Disemba 13, 2018

8
Kwamitin da ke kula da harkokin kasashen waje a Majalisar Dokokin Amurka, Disemba 13, 2018
Facebook Forum