Kungiyoyin fararen hula a jihar Damagaram da ke Nijar sun gabatar da adu'o'i don neman mafita daga dokar da aka sanya a kasafin kudin kasar na shekarar 2018.
Kungiyoyin fararen hula sun gudanar da addu'o'i a Damagaram kan dokar da aka Sanyawa Kasafin Kudin bana
Kungiyoyin fararen hula a jihar Damagaram dake Nijar sun gabatar da adu'o'i don neman mafita daga dokar da aka sanyawa kasafin kudin kasar na shekarar 2018

5
Wani sashi na taron adu'o'in kungiyoyin fararen hula a Dmagaram Kan Dokar Da Aka Sanya a Kasafin Kudin Nijar, Afrilu, ranar 4,2018.

6
Kungiyoyin Fararen Hula Sun Gabatar Da Adu'o'i A Dmagaram Kan Dokar Da Aka Sanyawa Kasafin Kudin Nijar. Afrilu, 4,2018

7
Allon hadakar kungiyoyin fararen hula a Jamhuriyar Nijar
Facebook Forum