Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Kungiyar kasashen Larabawa ta baiwa Syria wa'adi

Ministan harkokin wajen Qatar Hamad Bin Jassim Al-Thani yake zantawa da sakataren kungiyar kasashen Larabawa Nabil Al-Arabi a wajen wani taro da suka yi a birnin Doha akan kasar Syria.
Ministan harkokin wajen Qatar Hamad Bin Jassim Al-Thani yake zantawa da sakataren kungiyar kasashen Larabawa Nabil Al-Arabi a wajen wani taro da suka yi a birnin Doha akan kasar Syria.

Jiya asabar kungiyar kasashen Larabawa ta hanawa wasu jami’an Syria goma sha tara amfani da kadarorinsu kuma ta hana su kai ziyara kasashen Larabawa.

Jiya asabar kungiyar kasashen Larabawa ta hanawa wasu jami’an Syria goma sha tara amfani da kadarorinsu kuma ta hana su kai ziyara kasashen Larabawa.

Bayan wani taro da suka yi a birnin Doha, Ministan harkokin wajen Qatar Sheikh Hamad Bin Jassim Al Thani wanda shine shugaban kwamitin samun zaman lafiya na kungiyar yace, kwamitin ya baiwa kasar Syria wa’adin zuwa yau lahadi tazo birnin Doha ta sanya hannu akan yarjejeniyar kawo karshen amfani da karfin soja wajen murkushe masu zanga zangar.

Haka kuma a jiya asabar ‘yan kishin kasa sunce akalla mutane ashiri da uku ne aka kasha a duk fadin kasar Syria. Shedun gani da ido sunce fada na kara kamari a yan kwanakin nan a yayinda ake samun karin sojoji da suke ficewa daga soja.

TASKAR VOA: Yadda Trump Da Magoya Bayanshi Suka Yi Murnar Lashe Zabe
please wait

No media source currently available

0:00 0:02:27 0:00
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA
TASKAR VOA: Yadda Kamala Harris Ta Amince Da Shan Kaye A Zaben Amurka
please wait

No media source currently available

0:00 0:03:03 0:00
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA
TASKAR VOA: Sakamakon Zaben 2024 A Amurka
please wait

No media source currently available

0:00 0:01:44 0:00
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA
Masana akan manufofin 'yan takarar biyu na shugaban kasar Amurka a takaice
please wait

No media source currently available

0:00 0:03:56 0:00
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA
XS
SM
MD
LG