Yayin da hukumar da ke kare yaduwar cututtuka ta NCDC a Najeriya ke ci gaba da fitar da alkaluma kan batun annobar coronavirus, hukumar ta bayyana samun karin wasu mutum 16 da suka kamu da cutar a Najeriya a ranar Juma’a.
Yanzu adadin masu dauke da cutar a kasar ya kai 81, kamar yadda shafin yanar gizon NCDC ya wallafa ya zuwa ranar 27 ga watan Maris.
Shin kun san matsayin jihohinku dangane da wuraren da aka samu bullar cutar ta coronavirus a Najeriya? ga alkaluman da hukumar NCDC ta fitar a ranar Juma'a:
Abuja – 14
Abia - 0
Adamawa – 0
Akwa Ibom - 0
Anambra – 0
Bayelsa – 0
Bauchi - 2
Benue – 0
Borno – 0
Cross River - 0
Delta – 0
Ebonyi - 0
Enugu – 2
Edo – 2
Ekiti – 1
Gombe - 0
Imo – 0
Jigawa - 0
Kaduna – 0
Kano – 0
Katsina – 0
Kebbi - 0
Kogi – 0
Kwara - 0
Lagos – 52
Nasarawa – 0
Niger – 0
Ogun – 3
Ondo – 0
Osun – 1
Oyo – 3
Plateau – 0
Rivers – 1
Sokoto - 0
Taraba – 0
Yobe - 0
Zamfara – 0
Majiya: https://covid19.ncdc.gov.ng
A tuna cewa, hukumar ta NCDC na sabunta alkalumanta akai-akai, saboda haka wadannan da muka gabatar maku an sabunta sune a ranar 27 ga watan Maris, 2020.
Facebook Forum