Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

KASUWA A KAI MAKI DOLE: Hada-Hadar Kasuwanci A Kasuwar Laraba Da Ke Birnin Damagaram, Satumba 4, 2022


Yayin da ake hada-hadar sayen kayen masarufi a wata kasuwa a Kano
Yayin da ake hada-hadar sayen kayen masarufi a wata kasuwa a Kano

A wannan makon wakiliyar Muryar Amurka Tamar Abari ta kai ziyara kasuwar Laraba da ke birnin Damagaram a jamhuriyar Nijer.

WASHINGTON, DC - Kasuwar Laraba dai kasuwar mata ce inda galibi ake saida itace da magungunan gargajiya.

‘Yan kasuwar sun bayyana yadda hada-hadar kasuwanci ke tafiya, hakazalika masu sayayya suma sun bayyana dalilin da ya sa suke zuwa kasuwar don sayayya.

A bangaren masu saida magungunan gargajiya, akwai magunguna kamar na baki, tsautsayi, miyagu, iska, kaikai koma kan mashekiya, maganin mata (kayan da’a), da sauransu. Har ila yau akwai masu sana’ar tura kura da dako a kasuwar ta Laraba.

Saurari cikakken shirin cikin sauti.

please wait

No media source currently available

0:00 0:06:54 0:00
XS
SM
MD
LG