Dubban bakin haure 'yan Najeriya dake kasar Saudiya za'a tasa keyarsu dagga kasar idan basu sabunta takardun izinin zama ba. Wa'adin wata bakwai da aka ba marasa takardun zama su sabuntasu ya kare watan Nuwamba.
Kasar Saudiya ta Taso Keyar Bakin Haure 'Yan Najeiya Daga Kasar

5
‘Yan Najeriya da aka taso keyarsu daga Saudiya sun isa filin saukan jiragen sama dake Abuja ranar 25 ga watan Disamba na 2013.

6

7