Jama'ar Najeriya na fama da matsalar rashin mai, saboda yajin aikin ma'aikatan man fetur wanda aka kawo karshensa a baya-bayannan. Sai da ya zuwa yanzu, babu mai a gidajen mai.
Karancin man fetur a Najeriya, Mayu 26, 2015
Jama'ar Najeriya na fama da matsalar rashin mai, saboda yajin aikin ma'aikatan man fetur wanda aka kawo karshensa a baya-bayannan. Sai da ya zuwa yanzu, babu mai a gidajen mai.

5
Masu motocin haya sun tsaya cak sakamakon rashin man fetur da 'yan Najeriya ke fama da shi. Mayu 26, 2015.