Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

KALLABI: Mata Masu Cin Zarafin ‘Yan Aiki Kananan Yara Mata 28, 2024


Alheri Grace Abdu
Alheri Grace Abdu

WASHINGTON, D. C. - A shirin Kallabi na wanan makon mun haska fitila akan wani abu da ke kara bayyana, wato yadda mata ke cin zarafin ‘yan aiki da galibi kananan yara ne mata.

Saurari cikakken shirin da Grace Alheri Abdu ta gabatar:

kALLABI: Mata Masu Cin Zarafin ‘Yan Aiki Kananan Yara Mata 28, 2024
please wait

No media source currently available

0:00 0:24:00 0:00

Dandalin Mu Tattauna

XS
SM
MD
LG