WASHINGTON, DC —
Gwamnatin jahar Zamfara da ma'aikatan kiwon lafiyar jahar na ci gaba da jayayya kamar yadda za ku ji a cikin wannan rahoto da Wakilin Sashen Hausa Murtala Faruk Sanyinna ya aiko:
Jayayya ta Kankama Tsakanin Gwamnatin Jahar Zamfara da Ma'aikatan Kiwon Lafiya

Kakakin kungiyar ma'aikatan lafiya na jahar Zamfara Nasiru Abubakar Moriki ya ce korar su da gwamnati ta ce ta yi, cika baki ne kawai