Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Jawabin Shugaba Joe Biden Akan Abubuwan Da Gwamnatin Amurka Ta Sa A Gaba


Jawabin Shugaba Joe Biden Akan Abubuwan Da Gwamnatin Amurka Ta Sa A Gaba
please wait

No media source currently available

0:00 0:01:11 0:00

A wannan makon ne shugaba Joe Biden ya gabatar da babban jawabi na shekara-shekara ga Amurkawa a zauren majalisar dokokin kasar. Jawabin na shugaban ya tabo muhimman abubuwa da suka faru tun bayan kama aikin shi, da kuma abubuwan da gwamnatin ta sa a gaba.

XS
SM
MD
LG