No media source currently available
Niger: Jami'an tsaro sun yi anfani da borkonon tsohuwa wajen tarwatsa zanga zangar kungiyoyin farar hula da ke kokarin farfado da ikon bayyana ra'ayi wanda tsarin dimokradiyya ya tanadar.
Rarraba