Tshohon fitacen madugun mayakan kasar Afghanistan Gulbuddin Hekmatyar ya dawo a babban birnin Kabul bayan kwashe shekaru 20 a boye, yayi kiran zaman lahiya zuwa da yan taaddan Taliban ya kuma zargi gwamantin kasar dake samun goyon bayan kasashen yammacin turai.
Facebook Forum