Wadanda ake zargin cewa ‘Yan Kungiyar Boko Haram ne sun hada da Muhammad Nazeef Yunus, da Umar Musa, da Mustapha Yusuf, da Ismaila Abdulazeez, da kuma Ibrahim Isa; sune jami’an ‘yan sandan Nigeria, Abuja a taron da suka yi da manema labarai ran 20 ga watan Nuwamba, 2013 suka jera cikin sahu guda tare da zarginsu da cewar ‘yan ta’adda ne. Daga cikinsu harda wani malamin Jami’a da ake zargin shine jagoran masu haddasa ayyukan ta’addancin.
Jami’an Leken Asirin ‘Yan Sanda ta Tabbatar da Cewa Wadannan ‘Yan Boko Haram Ne
![Wadanda ake zargin cewa ‘Yan Kungiyar Boko Haram ne sun hada da Muhammad Nazeef Yunus, da Umar Musa, da Mustapha Yusuf, da Ismaila Abdulazeez, da kuma Ibrahim Isa.](https://gdb.voanews.com/5f005a60-1f43-48ab-8004-28f2796fdd75_cx2_cy0_cw97_w1024_q10_r1_s.jpg)
1
Wadanda ake zargin cewa ‘Yan Kungiyar Boko Haram ne sun hada da Muhammad Nazeef Yunus, da Umar Musa, da Mustapha Yusuf, da Ismaila Abdulazeez, da kuma Ibrahim Isa.
![Wadanda ake zargin cewa ‘Yan Kungiyar Boko Haram ne sun hada da Muhammad Nazeef Yunus.](https://gdb.voanews.com/c997d0f3-5a70-4c4e-90a1-9dcb98d2a963_cx0_cy36_cw0_w1024_q10_r1_s.jpg)
2
Wadanda ake zargin cewa ‘Yan Kungiyar Boko Haram ne sun hada da Muhammad Nazeef Yunus.
![Wadanda ake zargin cewa ‘Yan Kungiyar Boko Haram ne sun hada da Muhammad Nazeef Yunus.](https://gdb.voanews.com/01c9264a-84eb-4778-b3d8-1a71bd91cbd8_cx6_cy5_cw93_w1024_q10_r1_s.jpg)
3
Wadanda ake zargin cewa ‘Yan Kungiyar Boko Haram ne sun hada da Muhammad Nazeef Yunus.
![Muhammed Nazeef Yunus](https://gdb.voanews.com/40037eef-4c6e-4ee2-90e8-d784bd8eecbd_w1024_q10_s.jpg)
4
Muhammed Nazeef Yunus