0
Iyayen Daliban Chibok Sun RokI Majalisar Dinkin da ta Taimaka Wajen Samo Yaran, Januwaru 6, 2015
Iyayen dalibai mata su fiye da 200 da 'yan Boko Haram suka sace a watan Afrilu sun ce su na rokon Majalisar Dinkin Duniya kai tsaye da ta taimaka bayan da suka yanke kmauna a kan cewa gwamnatin Najeriya zata ceto musu 'ya'ya.

5
Dauda Iliya yana magana a lokacin wani taron da suka yi domin tattauna kokarin kwato 'yan matan na Chibok da aka sace.

6
Reveren Enoch Mark, kakakin iyayen dalibai mata na Chibok da aka sace, yana magana a lokacin wani taron da suka yi domin tattauna kokarin kwato 'yan matan na Chibok da aka sace.

7
Membobin kymafe na #BringBackOurGirls su na yin hoto da Fasta da aka buga lokacin wata ganawa da kafofin yada labarai a Abuja.

8
Obiageli Ezekwesili yana magana a lokacin wani taron da suka yi domin tattauna kokarin kwato 'yan matan na Chibok da aka sace.