Shugaba Goodluck Jonathan ya bada umarnin kara adadin sojoji a arewa maso gabashin Najeriya a watan Mayu domin murkushe Boko Haram, wadanda ke son kafa kasar Musulunci a arewacin Najeriya, inda suka kashe dubban mutane. Sai dai ‘yan bindigan sun janye zuwa yanki mai cike da duwatsu kusa da garin Gwoza dake iyaka da Kamaru, kuma sun cigaba da kai munanan hare-hare akan fararen hula.
Iyalai masu gudun Boko Haram daga Garin Gwoza a Sansanin Gudun Hijira dake Mararaba Madagali, Fabrairu 18, 2014
![Wasu mutane kennan daga Gwoza, jihar Borno, da tashe-tashen hankula ya raba da gidajensu, suna taro a sansanin ‘yan gudun hijira a lokacin da gwamnan jihar Borno Kashim Shettima (babu hotonshi) a garin Mararaba Madagali, jihar Adamawa. Fabrairu 18, 2014.](https://gdb.voanews.com/ac2ba73c-70a8-4689-b79a-86138c673cc5_cx6_cy4_cw94_w1024_q10_r1_s.jpg)
5
Wasu mutane kennan daga Gwoza, jihar Borno, da tashe-tashen hankula ya raba da gidajensu, suna taro a sansanin ‘yan gudun hijira a lokacin da gwamnan jihar Borno Kashim Shettima (babu hotonshi) a garin Mararaba Madagali, jihar Adamawa. Fabrairu 18, 2014.
![Wasu mutane kennan daga Gwoza, jihar Borno, da tashe-tashen hankula ya raba da gidajensu, suna taro a sansanin ‘yan gudun hijira a lokacin da gwamnan jihar Borno Kashim Shettima (babu hotonshi) a garin Mararaba Madagali, jihar Adamawa. Fabrairu 18, 2014.](https://gdb.voanews.com/d6cff635-bd38-460f-ba52-32af12a2d6ed_cx0_cy16_cw87_w1024_q10_r1_s.jpg)
6
Wasu mutane kennan daga Gwoza, jihar Borno, da tashe-tashen hankula ya raba da gidajensu, suna taro a sansanin ‘yan gudun hijira a lokacin da gwamnan jihar Borno Kashim Shettima (babu hotonshi) a garin Mararaba Madagali, jihar Adamawa. Fabrairu 18, 2014.