'Yan Isra'ila bakwai da Falasdinawa ashirin da bakwai da wadanda suka kai hari su tara da kananan yara takwas ne suka rasa rayukan su cikin sati biyu da aka kwashe a na kai hare hare akan titunan birnin.
Sojojin Falasdinu Sun Yi Arangama da na Isra'ila
 
5
Sojojin Isra'ila A Lokacin Da Suke Artabu Da Sojojin Falasdinawa A kusa Da Birnin Hebron, Oktoba 14, 2015.
 
 
6
Masu Zanga Zanga A Falasdinu Na Gudu Wurin Neman Mafaka, Oktoba 14, 2015.
 
7
Hayaki Ya Turnuke A Lokacin Da Masu Zanga Zangar Falasdinawa Ke Artabu Da Sojjin Isra'ila, Oktoba 14, 2015.
 
 
8
ኣብ ክፍለ ግዝኣት ካሊፎንያ ዘጋጠመ ባርዕ ሓዊ
 
 
 
 
 
 
