Rahotanni daga jami'an tsaron Kenya sun ce wadanda aka yi garkuwa da su kadan ne suka rage cikin katafaren ginin shagunan na Nairobi wanda mayakan Islama suka kaiwa hari ranar Asabar Mutane da yawa ne aka kashe a harin.
'Yan Kungiyar Ta'ada Na Somalia Al-Shabab Sun Kai Hari A Katafaren Ginin Shaguna Na Kenya, 23 Satumba 2013
![Harin 'yan ta'adan ya yi sanadiyar mutuwar mutane da aka kiyasta sun kai 69 kana 175 suka jikata, Satumba 23, 2013.](https://gdb.voanews.com/c901b948-1957-4377-a9f2-df19db6254f9_cx0_cy28_cw0_w1024_q10_r1_s.jpg)
1
Harin 'yan ta'adan ya yi sanadiyar mutuwar mutane da aka kiyasta sun kai 69 kana 175 suka jikata, Satumba 23, 2013.
![Harin 'yan ta'adan ya yi sanadiyar mutuwar mutane da aka kiyasta sun kai 69 kana 175 suka jikata, Satumba 23, 2013.](https://gdb.voanews.com/f9694112-b118-4d17-b401-a0e4d224ffb1_cx0_cy5_cw0_w1024_q10_r1_s.jpg)
2
Harin 'yan ta'adan ya yi sanadiyar mutuwar mutane da aka kiyasta sun kai 69 kana 175 suka jikata, Satumba 23, 2013.
![Harin 'yan ta'adan ya yi sanadiyar mutuwar mutane da aka kiyasta sun kai 69 kana 175 suka jikata, Satumba 23, 2013.](https://gdb.voanews.com/2e933446-b51c-4bd1-87bc-24cc23904fca_cx0_cy10_cw0_w1024_q10_r1_s.jpg)
3
Harin 'yan ta'adan ya yi sanadiyar mutuwar mutane da aka kiyasta sun kai 69 kana 175 suka jikata, Satumba 23, 2013.
![Harin 'yan ta'adan ya yi sanadiyar mutuwar mutane da aka kiyasta sun kai 69 kana 175 suka jikata, Satumba 23, 2013.](https://gdb.voanews.com/ebf4ef68-1bc4-4a40-8ed0-f410ae94c0c4_cx0_cy4_cw0_w1024_q10_r1_s.jpg)
4
Harin 'yan ta'adan ya yi sanadiyar mutuwar mutane da aka kiyasta sun kai 69 kana 175 suka jikata, Satumba 23, 2013.