Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

ILMI GARKUWAR ‘DAN ADAM: UNICEF Ta Samar Da Cibiyoyi Biyu Na Koyar Da Dijital A Sokoto, Yuni 24, 2024


Babangida Jibril
Babangida Jibril

A shirin Ilmi na wannan makon mun tattauna ne da wani wakilin hukumar UNICEF akan batun samar da cibiyoyi guda biyu a Sokoto domin sanya Almajiri da yara mata masu tasowa koyon Dijital da sauran fasahohin sana'o'i a wani mataki na rage adadin miliyoyin yaran da ba sa zuwa makaranta.

Saurari cikakken shirin da Babangida Jibrin ya gabatar:

ILMI GARKUWAR ‘DAN ADAM: UNICEF Ta Samar Da Cibiyoyi Biyu Na Koyar Da Digital A Sokoto, Yuni 24, 2024.mp3
please wait

No media source currently available

0:00 0:07:58 0:00

Dandalin Mu Tattauna

XS
SM
MD
LG