LAGOS, NIGERIA —
A shirin Ilimi na wannan makon mun duba wata sanarwar gwamnatin Najeriya da ta fitar a makwannin da suka gabata mai wani sabon tsarin ilimi wanda har yanzu masana ke ci gaba da sharhi a kai.
Sannan jami'ar Bayero ta karrama wani tsohon gwamna da ya fara kafa makarantar kimiya a Arewacin Najeriya, mun kuma ji ta bakinsa game da makomar ilimi a kasar.
Saurari cikakken shirin da Babangida Jibrin ya gabatar:
Dandalin Mu Tattauna