Legas, Najeriya —
A shirin Ilimi na wannan makon mun duba martani game da kasafin kudin bana na bangaren ilimi a Najeriya da kuma kiran da jami'o'in Amurka kewa dalibai ‘yan kasashen waje da su hanzarta komawa Amurka kafin a rantsar da zababben shugaban kasar Donald Trump
Saurari cikakken shirin da Babangida Jibrin ya gabatar:
Dandalin Mu Tattauna