Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

ILIMI GARKUWAR DAN'ADAM: Hukumomin Nijar Sun Gargadi Ma'aikatan Gwamnati Dake Koyarwa A Boye A Makarantu Masu Zaman Kansu - Nuwamba 27, 2023


Babangida Jibril
Babangida Jibril

Hukumar samar da ilimi ta Nijar ta yi gargidi ga ma'aikatan gwamnati da ke aikin koyarwa a boye a wasu jami'o'i masu zaman kansu a kasar ba tare da sun ajiye aiki ba, lamarin da gwamnati ta ce sam ba zata lamunta ba.

Saurari shirin cikin sauti

ILIMI GARKUWA
please wait
Embed

No media source currently available

0:00 0:06:52 0:00

Dandalin Mu Tattauna

XS
SM
MD
LG