LEGOS, NIGERIA —
A shirin Ilimi na wannan makon ministan Ilimi Farfesa Tahir Mamman ya bayyana cewa sama da ‘yan Najeriya 22,500 ne ke gabatar da takardun bogi da aka samu daga Jamhuriyar Benin da Togo tsakanin shekarar 2019 zuwa 2023, inda gwamnati ta bayar da umarnin korar duk ma’aikatan da ke da wadannan takardun na bogi.
Mun kuma tattaunawa da masana ilimi da masu sharhi da dalibai kan wannan batu, haka kuma mun yi hira da kwamishanan ilimi na jigawa kan ilimin firamare.
Saurari cikakken shirin da Babangida Jibrin ya gabatar:
Dandalin Mu Tattauna