Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Hukumomin Amurka Sun Kama Wani dake Kokarin Zuwa Shiga Kungiyar ISIS


Mata mayakan ISIS
Mata mayakan ISIS

Yayin da yake kokarin shiga jirgi a Chicago hukumomi sun gano cewa Muhammed Hamzah Khan yana nufin tafiya kasar waje ne domin ya shiga kungiyar ISIS

Hukumomin Amurka sun kama wani dan kasarta dan shekaru 19 da haifuwa kan zargin yana kokarin tafiya kasashen waje domin ya shiga kungiyar ISIS.

A cikin wata sanarwa data bayar jiya Litinin, ma’aikatar harkokin shari’a tace jami’an FBI sun kama Mohammed Hamzah Khan ba tareda wata turjiya ba ranar Asabar a babbar tashar jiragen sama ta kasa da kasa a O’Hare dake Chicago,kan hanyarsa zuwa Istanbul, amma zai yada zango a Vienna.

Jiya Litinin aka shigar da kara gaban kotu inda ake tuhumarsa da laifi daya na kokarin taimakawa kungiyar ta’adanci a ketare wacce take gudanar da harkokinta a Iraqi da Syria. Khan wanda yake da zama a jihar Illinois jiyan ya bayyana gaban wani alkalin majistiret, kuma ana ci gaba da tsare shi kamin zaman kotun na gaba ranar Alhamis mai zuwa.

Sanarwar tace kokarin taimakawa kungiyoyin ta’adanci yana dauke da hukuncin daurin shekaru 15 a gidan fursina da kuma tarar dubu metan da hamsin.

Malam Shehu Kanam mai sharhi kan al’amura ya mana karin bayanin matsayin dalilan yawaitar fashewar tankokin man fetur a Najeriya
please wait
  • Auto
  • 240p
  • 360p
  • 480p
  • 810p
  • 720p

No media source currently available

0:00 0:04:23 0:00
  • Auto
  • 240p
  • 360p
  • 480p
  • 810p
  • 720p
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA
Karin haske akan dalilan dake kawo aukuwar haduran tankar mai a Najeriya da musabbabin karuwar wannan lamari a baya-bayan nan
please wait
  • Auto
  • 240p
  • 360p
  • 480p
  • 810p
  • 720p

No media source currently available

0:00 0:04:37 0:00
  • Auto
  • 240p
  • 360p
  • 480p
  • 810p
  • 720p
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA

Zaben 2023

Karuwar hadarin tankar man fetur da ake samu a Najeriya, inda a shekaran nan da ba ta wuce kwana 40 ba, an samu munanan fashewar akalla hudu
please wait
  • Auto
  • 240p
  • 360p
  • 480p
  • 720p
  • 810p

No media source currently available

0:00 0:05:15 0:00
  • Auto
  • 240p
  • 360p
  • 480p
  • 720p
  • 810p
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA
XS
SM
MD
LG