Wasu da ga cikin 'yan Afrika da suka yi nasarar samun shiga wasanni Olympics da ake yi a birnin Rio na kasar Brazil ta shekarar 2016
Hotunan 'Yan Kasashen Afirka A Wasannin Olympics Na Kasar Brazil 2016
1
Fatoumata Samassekou daga kasar Mali
2
Ahmed Goumar daga kasar Niger
3
Conseslus Kipruto da Ezekiel Kemboi daga kasar Kenya
4
Noelie Yarigo daga kasar Benin