Kasar Algeria ta mayar da daruruwan 'yan ci-rani da suka hada da mata da kananan yara da suka fito daga Jamhuriyar Nijar.
Hotunan 'Yan Ci Rani Da Kasar Algeriya Ta Mayar Da Su Nijar
Kasar Algeria ta dawo da daruruwan yan ci rani da suka hada da mata da kananan yara, wannan itace tawaga ta farko da kasar Aljeriya ta maido Nijer. Maris,7,2018
!['Yan ci-ranin Jamhuriyar Nijar a cikin babbar mota da ake kwashe su domin mayar da su gida](https://gdb.voanews.com/3c143406-349c-4ece-b7fb-3565aac77cf2_w1024_q10_s.jpg)
7
'Yan ci-ranin Jamhuriyar Nijar a cikin babbar mota da ake kwashe su domin mayar da su gida
![Wadanda aka mayar da su Nijar daga Algeria](https://gdb.voanews.com/0dc1f2b2-be2b-4d32-8eed-472c1516e6f3_w1024_q10_s.jpg)
8
Wadanda aka mayar da su Nijar daga Algeria
!['Yan ci-ranin Nijar a cikin mota yayin mayar da su gida daga Algeria](https://gdb.voanews.com/2936081a-6642-4888-b9a6-68c222b4f439_w1024_q10_s.jpg)
9
'Yan ci-ranin Nijar a cikin mota yayin mayar da su gida daga Algeria
![Hotunan wasu 'yan ci-rani da aka mayar da su Nijar](https://gdb.voanews.com/b7203e15-1396-42e8-9dd9-8571dac514bd_w1024_q10_s.jpg)
10
Hotunan wasu 'yan ci-rani da aka mayar da su Nijar
Facebook Forum