Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari da mataimakinsa Farfesa Yemi Osinbajo, sun yi allurar riga-kafin cutar coronavirus yayin da ake ci gaba da aikin ba da allurar a sassan Najeriya.
Hotunan Yadda Aka Yi wa Buhari, Osinbajo Allurar Riga-kafin COVID-19

1
Lokacin da ake yi wa Buhari tashi allurar

2
Osinbajo yana karbar allurar riga-kafin COVID-19

3
Buhari yana nuna takardar shaidar allurar riga-kafin coronavirus