Hotunan Tashin Bam a Nyanya
Hotunan Tashin Bam a Nyanya, Mayu 1, 2014
1
Wata mota tana ci da wuta a lokacin da bam ya tashi daren alhamis 1 Mayu 2014 a Nyanya.
2
Ababen hawan da suka lalace a inda bam ya tashi da daren alhamis a gefen hanya a Nyanya, Abuja,. Mutane akalla 19 suka mutu.
3
Mutane sun taru a wurin da bam ya tashi daren alhamis a Nyanya, Abuja,
4
Mutane sun taru a inda bam ya sake tashi a Nyanya