Shugaban Majalisar Dattatwan Najeriya Abubakar Bukola Saraki yacika alkawalinsa,domin ya baiyana a Kotun Tabbatar da Da'ar Ma'aikata inda ya amsa cewa bai yi wani laifi ba a lokacinda akawun Kotu ya karanta masa laifukan goma sha uku da ake tuhumarsa a kai.
Hotunan Shugaban Majalisar Dattijai Bukola Saraki a Kotu
![Mutane sun cika wuraren zama a kotu, kafin isowar shugaban Majalidar Dattijai Bukola Saraki a gaban a Kotun Tabbatar da Da'ar Ma'aikata dake Abuja, Satumba 21, 2015.](https://gdb.voanews.com/1c417a4d-1c63-449e-9d18-079f422d28cf_cx0_cy18_cw86_w1024_q10_r1_s.jpg)
5
Mutane sun cika wuraren zama a kotu, kafin isowar shugaban Majalidar Dattijai Bukola Saraki a gaban a Kotun Tabbatar da Da'ar Ma'aikata dake Abuja, Satumba 21, 2015.
![Akawun kotu yana karanta laifuka da ake tuhumar shugaban Majalidar Dattijai Bukola Saraki da aikatawa a gaban a Kotun Tabbatar da Da'ar Ma'aikata dake Abuja, Satumba 21, 2015.](https://gdb.voanews.com/8b4fd049-3a9e-47d4-ba76-55d0ea51dea8_cx11_cy11_cw89_w1024_q10_r1_s.jpg)
6
Akawun kotu yana karanta laifuka da ake tuhumar shugaban Majalidar Dattijai Bukola Saraki da aikatawa a gaban a Kotun Tabbatar da Da'ar Ma'aikata dake Abuja, Satumba 21, 2015.
![Shugaban Majalidar Dattijai Bukola Saraki yana zaune a akwatin zaman wanda ake tuhuma a Kotun Tabbatar da Da'ar Ma'aikata dake Abuja, Satumba 21, 2015.](https://gdb.voanews.com/7163330f-5dcb-40f1-84d8-19a08d1ecdbf_cx8_cy7_cw89_w1024_q10_r1_s.jpg)
7
Shugaban Majalidar Dattijai Bukola Saraki yana zaune a akwatin zaman wanda ake tuhuma a Kotun Tabbatar da Da'ar Ma'aikata dake Abuja, Satumba 21, 2015.
![Shugaban Majalidar Dattijai Bukola Saraki ya waiga daga akwatin zaman wanda ake tuhuma a Kotun Tabbatar da Da'ar Ma'aikata dake Abuja, Satumba 21, 2015.](https://gdb.voanews.com/35119d15-ffa7-44cd-b6ec-2b0fbb8a4973_cx21_cy18_cw73_w1024_q10_r1_s.jpg)
8
Shugaban Majalidar Dattijai Bukola Saraki ya waiga daga akwatin zaman wanda ake tuhuma a Kotun Tabbatar da Da'ar Ma'aikata dake Abuja, Satumba 21, 2015.