Shugaban Majalisar Dattatwan Najeriya Abubakar Bukola Saraki yacika alkawalinsa,domin ya baiyana a Kotun Tabbatar da Da'ar Ma'aikata inda ya amsa cewa bai yi wani laifi ba a lokacinda akawun Kotu ya karanta masa laifukan goma sha uku da ake tuhumarsa a kai.
Hotunan Shugaban Majalisar Dattijai Bukola Saraki a Kotu
![Magoya bayan shugaban Majalidar Dattijai Bukola Saraki suna hayaniya a gaban a Kotun Tabbatar da Da'ar Ma'aikata dake Abuja, Satumba 21, 2015.](https://gdb.voanews.com/f2cfa9f7-9d70-4136-bf78-b9365dfdd3f7_cx0_cy5_cw99_w1024_q10_r1_s.jpg)
9
Magoya bayan shugaban Majalidar Dattijai Bukola Saraki suna hayaniya a gaban a Kotun Tabbatar da Da'ar Ma'aikata dake Abuja, Satumba 21, 2015.