0
Hotunan Hayaniya a Harabar Majalisar Dokokin Najeriya yau Alhamis, Nuwamba 20, 2014
Hotunan hayaniya a harabar majalisar dokokin Najeriya yau Alhamis, lokacinda jami’an tsaro suka hana kakakin majalisa Aminu Tambuwal shiga.
!['Yan sanda a harabar Majalisar Dokokin Najeriya, Nuwamba 20, 2014.](https://gdb.voanews.com/165f6b23-651f-4028-94eb-3339d2e2fd3d_cx9_cy15_cw76_w1024_q10_r1_s.jpg)
9
'Yan sanda a harabar Majalisar Dokokin Najeriya, Nuwamba 20, 2014.