Wani yanayi mai cike da mummunar guguwa da iska mai tsananin sanyi mai auni kasa da 40 na Celsius zai bazu a jihohi da dama dake nan Amurka a yau ranar jumma'a 5 ga watan janairu na shekarar 2018.
Hotunan Dosar Kankara A Amurka
 
1
Wani ma'aikaci mai kula da ayyuka tsabta na kawar da dosar kankara a arewacin fadar White House, Alhamis 04, Janairu 2018.  
 
 
2
Wasu ma'aikata masu kula da ayyuka tsabta na kawar da dosar kankara a arewacin fadar White House, Alhamis 04, 2018  
 
3
Wasu mutane biyu na tafiya akan wata hanya kusan inda ake ajiyar motoci a garin Hoboken dake jihar New Jersey, Alhamis 04, Janairu 2018.
 
 
4
Dosar kankara ta mamaye tabkin Michigan dake jihar Chicago, Alhamis 04, Janairu 2018.
 
 
 
 
 
 
 
 
 
 
 
Facebook Forum